8 Agusta 2026 - 11:44
Source: ABNA24
Rahoto CIkin Bidiyo |Na Makokin Arba'in Na Shi'ar Na Ghana

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA: 'Yan Shi'a a Ghana, a daidai lokacin da Arba'in na Imam Husaini, sun fito kan titunan Accra, babban birnin ƙasar, suna nuna makoki da juyayi na shahadar Imam Husain As suna masu shelanta "Labbaik Ya Husain!"

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha